Duk Abinda Ya Sameni , Ododo, Akpabio, Yahaya Bello, Su Ke Ɗaukar Nauyi ~ Natasha
Duk Abinda Ya Sameni , Ododo, Akpabio, Yahaya Bello, Su Ke Ɗaukar Nauyi ~ Natasha
Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, a ranar Talata, ta ce shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, da Gwamna Usman Ododo, da kuma tsohon
Gwamna Yahaya Bello, idan wani abu ya same ta sune da alhakin hakan.Natasha-Akpoti ta ce ya kamata ‘yan Najeriya su dora alhakin wadannan sunayen da aka ambata a sama idan an kai wa mabiyanta hari ko kuma an halakata ko wani cikin mabiyanta.




Comments